<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>383</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ba wuri domin Yesu can Baitalhami
 Sai wurin dabobbi
 Ba wuri a duniya domin Ɗan Allah
 Ba wurin kwantawa.

[V2]
 KORUS
 Sai giciye an ba Maɗaukaki
 Sai kumya, kabari
 Yau yana ƙwanƙwasa a zuciyarka.
 Bari ka ce masa, &quot;Shigo&quot;

[V3]
 2) Ya jira, ya kira ƙofar zuciyata
 Na kyale ƙamnarsa,
 Amma Mai Cetona ya ji tausayina
 Ya jawo ni wurinsa.
 Korus

[V4]
 3)Ya Almasihu, ina yarda da kai
 Na faɗi aibina
 Ka wanke ni, gafarta duk laifina
 Ka zama Mai mulkina.
 Korus</lyrics>
<title>Ba Wuri Domin Yesu Can Baitalhami LW383</title>
</song>